IQNA - Tawagar kungiyar agaji ta Red Crescent ta Saudiyya ta samar wa masu aikin sa kai maza da mata sama da 550 kayan aikin Hajji na shekarar 1446 Hijira.
Lambar Labari: 3493335 Ranar Watsawa : 2025/05/30
Tehran (IQNA) an fara dawo da kwafin kur'anai da suke a cikin masallacin haramin Makka mai alfarma bayan daukar matakai kan cutar corona.
Lambar Labari: 3486235 Ranar Watsawa : 2021/08/24
Tehran (IQNA) sarkin Saudiyya ya amince a gudanar da wasu gyare-gyare a masallacin manzo (SAW).
Lambar Labari: 3484882 Ranar Watsawa : 2020/06/11
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar saudiyya ta amince kan bude masallacin ma’aiki (SAW) mataki-mataki.
Lambar Labari: 3484849 Ranar Watsawa : 2020/05/30
Tehran (IQNA) ana shirin fara aiwatar da wani tsari na watsa karatun kur’ani tare da tarjamarsa a lokaci guda a cikin watan Ramadan a kasar saudiyya.
Lambar Labari: 3484734 Ranar Watsawa : 2020/04/22
Tehran (IQNA) za agudanar da sallar tarawihia bana a masallacin manzo n Allah (SAW) ba tare da mahalarta ba.
Lambar Labari: 3484723 Ranar Watsawa : 2020/04/18
Tehran (IQNA) an nuna wani hoton bidiyo wanda ke nuna sallar farko da aka nuna kai tsaye a gidan talabijin daga masallacin ma’aiki (SAW) a Madina.
Lambar Labari: 3484710 Ranar Watsawa : 2020/04/14
Tehran (IQNA) an yi feshin maganin kwayoyin cuta a masallacin harami mai alfrma Makka domin yaki da cutar corona.
Lambar Labari: 3484606 Ranar Watsawa : 2020/03/10
Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da jingine ayyukan Umrah ga ‘yan kasar saboda matsalar cutar Corona.
Lambar Labari: 3484588 Ranar Watsawa : 2020/03/05